Menu

birnu


Sabon fim dinnan da kuke jira mai suna ” Dan Kuka” A birni ya fito domin nishadantar da masu kallon fina-finan hausa.
JARUMAN FIM DIN:-
Adam Zango,Ado Gwanja, Horo Dan Mama, Zaharaddini Sani, Falalu A Dorayi, Fati Wash, da dai sauransu.
Kawai ku kasance damu domin kallon wannan kayataccen shirin na dankuka mai jawa uwarsa jifa.
Part 1&2


Post a Comment

 
Top