Menu

Sharbanwaka


Sabuwar wakar Aliyu Sharba Tare Da Hamisu Breaker Dorayi mai suna “Nida Abokina ” sunyi wannan wakar ne domin nishadantar daku masoya wakokin hausa.
Aliyu No 07038432069
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ga aliyu sharbane da breakan wakaaa
– Nida abokina mukazo mu fadamiki zancen so da kauna
– Nida abokina kitsaya kiji baby saurara yan mata
– Nida abokina sharba na breakan waka ne yan mata
– Nida how you zainab rom way yar gata
– Nida abokina mukazo mu fadamiki zance so da kauna
– Nida abokina kitsaya kiji baby saurara yan mata


Post a Comment

 
Top