MenuSabuwar wakar Msarat mai suna ” `Yan Mata Da Samari ” wakar tayi dadi sosai saima kun saurara gareku yan mata da samari daga masoyinku msarat.
07085207548
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Yan mata yan mata da samari sunzo kallona
– Shaku shakun hausa hausa hausaaa
– Samari da yan mata kenan
– Yan mata da samari sunci ado sun hau ferari
– Sun kosa su cimma buri
– Ina kwance da safiya
– Naji motsi cikin waya
– Daukata ke da wuya
– Najiyo tattausar murya

Post a Comment

 
Top