Menu
“Zan cigaba da fadin gaskiya akan yanayi ko halin da kasar mu Nijeriya take ciki a da da yanzu. Dole na fadi halin da kasar take ciki kamar yadda al’amarin yake.

“Sam ba zan zagi kowa ba, kuma ba zan rama zagi ba. Koda kuwa wani ya zage ni. Amma duk wanda ya yi suka mai ma’ana domin neman karin bayani, tabbas za mu yi iya kokarin mu mu ba shi gamsarshiyar amsar da ta dace”, inji Mataimakin shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo SAN

Post a Comment

 
Top