Menu

Latest Music: Adam A Zango -Likitan Canjin Najeriya (Audio)


Sabuwar wakar Da Adam a zango yayiwa buhari mai suna ” Likitan Canjin Najeriya ” to kunji abinda mawakin yace baba buhari insha Allahu shine zai gyara najeriya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Gidan bana Apc wannan itace jigowa
– Maza afito sarari
– Da yan mata ma adon gari
– Kuyimin takunku kama da nadan mazari
– Sai baba
– Yau da kai akayi kai jiya
– Gobema Gmb zai iya
– Kashin wuya gagare karnuka baba buhari ka maimaita mana
– Yan kasa mun yarda dakai duka likitan gyaran najriya
1. Buhari Likitan canin najriya-
Audio Player
Vm
P

Post a Comment

 
Top