Menu
Sabuwar wakar Aliyu Sharba mai suna ” Harira ” wannan wakar ta musammance domin inda yake yaban matan kauye domin ya gano masoyiyarsa a can take.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Harira Yarinya harira
– Rayuwar kauye lallai akwaita da dadi
– Naje kauye ziyarar abokina
– Nayo gamo da fara sunanta harira
– A dukka kauyen nasan bata da tsara
– Kullin da safe muje gona muyi noma
– Ta karya gyara da masara ta dafa mana
– Harira tamkar kanwace a gurina
– Komai idan inayi zanso muyi tare
1. Harira:-
Audio Player
Vm
P

Post a Comment

 
Top