MenuSabuwar wakar M Sadiq Shadow Tare Da Aliyu Sharba mai suna ” Fatima ” wakar fatima wakace da mawakn sukayita akan soyayya domin nishadantar daku.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kai nabawa mulkin zuciya
– Kai sharki ni sarauniya
– M sadiq ga fatima
– Fatima masoyiyata
– Fatima sarauniyata
– A zuciyata kizo ki kwanta
– Ke nabaiwa dukan sarauta
– Masoyiyata kizo mu zauna
1. Fatima-
Audio Player
Vm
P

Post a Comment

 
Top