Menu

Music Hamisu Breaker -Halimatu SadiyaSabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Halimatus Sadiya ” gaskiya ne breaker kuna ina masu masoyiya halima kuzo ga breaker ya wake muku ita domin nishadantar daku a koda yaushe.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Halimatus sadiya ce zabina hamdan kasiran Allah ya bani ke
– Kaso a soka da dadi dani dakai zamanmu ba kokwanto abin yabo
– Samun masoyin gaske akwai wuya da juriya a tsakani
Ni baniyin kokwanto akanki dan sanin hali da kamannni
– Ra’ayinki ko yaushe ni zanyi da kyautata tsakanamu dani dake
– Samunka yayi mini dadi har kudirin zama dakai nai nima
– Gamon jini so farko Amintuwa sannan a kauda husuma
1. Halimatus Sadiya:-
Audio Player
Vm
P
DOWNLOAD MP3

Post a Comment

 
Top