Menu

Music M Hassan Jajere -Alkawari Ya CikaSabuwar Wakar M Hassan Jajere mai suna ” Alkawari Ya Cika ” wannan wakar aurece da mawakin yayiwa tsakanin agno da amarya domin nuna farin cikinsa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Alkawari ya ciki auren so yau dan daura
– Labbanu ango aisha amarya kun dace
– Nasa Allah shine farkon mahalicina
Shine yaban damar da nake yin wakena
– Karomin baiwa basira na tsara baitukana
– Da ango amarya da juna sun dacewa
– Ango amarya nasan suna murna
1. Alkawari Ya Cika:-
Audio Player
Vm
P

Post a Comment

 
Top